Romans 16:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gai da Filologus, Yuliya, Nereyus da ’yar’uwarsa, da kuma Olimfas da dukan tsarkakan da suke tare da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُغَيْ دَ ڢِلُواْلُواْغُسْ دَ يُلِيَ دَ نِرِيُسْ دَ یَرْعُوَرْسَ دَ عُواْلِمْڢَسْ دَ دُكْ ڟَرْكَكَنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku gai da Filulugusa, da Yuliya, da Niriyas, da 'yar'uwarsa, da Ulumfas da kuma dukan tsarkakan da suke tare da su.