Romans 16:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina roƙonku ku karɓe ta a cikin Ubangiji yadda ya dace a karɓi tsarkaka a kuma ba ta kowane irin taimakon da take bukata daga wurinku, gama ta zama mai taimako ƙwarai ga mutane masu yawa, haɗe da ni ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَرْٻٜىٰتَ ثِكِنْ سُونَنْ عُبَنْ‌غِجِ يَدَّ يَدَاثٜىٰ عَكَرْٻِ ڟَرْكَكَا؞ كُكُمَ بَاتَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ تَيْمَكُوانْ دَتَكٜىٰ بُڧَاتَ دَغَ غَرٜىٰكُ، دُواْمِنْ عِتَ كَنْتَ تَتَيْمَكِ مُتَنٜىٰ دَيَوَ، دُكْ دَ نِے مَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku karɓe ta da hannu biyu biyu saboda Ubangiji, ta halin da ya dace da tsarkaka. Ku kuma taimake ta da duk irin abin da ta nemi taimako a gare ku, domin ita ma tā taimaki mutane da yawa, har ma da ni kaina.