Romans 2:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, kai da kake ba wa wani laifi, ba ka da wata hujja, gama a duk lokacin da kake ba wa wani laifi, kana hukunta kanka ne, domin kai da kake ba wa wani laifi kai ma kana aikata waษannan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ูููู ู
ููู ุญูููููุชู ููููุ ุจูุงูู ุฏู ููุชู ุญูุฌููุ ูููุงู ูููู ููููููฐููููฐุ ุบูู
ูุง ุงูู ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุญูููููุชู ููููุ ูููู ุญูููููุชู ูููููู ููููฐุ ุฏููุงูู
ููู ฺููููขูููุฏู ููููููฐ ุบููููู ูููู ุฏูุดูุ ุดููููููฐ ูููู ู
ูุง ููููููฐ ุนูููููุชูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ba ka da wata hujja, kai mutum, ko kai wane ne da kake ganin laifin wani. A yayin da kake ganin laifin wani, ai, kanka kake hukunta wa, don ga shi, kai mai ganin laifin wani, kai ma haka kake yi.