Romans 2:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma akwai ɗaukaka, girma da salama ga duk mutumin da yake aikata alheri, da farko Yahudawa, sa’an nan Al’ummai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْ مَيْ عَيْكَتَ نَغَرْتَا ذَيْسَامِ طَوْكَكَ دَ غِرْمَ دَ سَلَمَ دَ ڢَرْكُواْ غَ يَهُودَاوَا، سَعَنً غَ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah zai ba da daraja, da ɗaukaka, da salama ga dukan waɗanda suke aikata nagarta, da fari ga Yahudawa, sa'an nan ga al'ummai.