Romans 2:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, kai, da kake kiran kanka mutumin Yahuda; in kana dogara ga doka kana kuma taƙama da dangantakarka da Allah;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، كَيْ مَيْثٜىٰ دَكَنْكَ بَيَهُودٜىٰ ڢَا؟ كَنَ دُواْغَضَ غَ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى، كَنَ كُمَ تَاڧَمَ دَ دَنْغَنْتَكَرْكَ دَ اللَّهْ ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, in ka ce kai Bayahude ne, cewa ka dogara da Shari'a, har kana taƙama da Allah,
Recommended Reading