Romans 2:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in ka san nufinsa ka kuma amince da abin da yake mafifici domin an koyar da kai bisa ga doka;
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ ู†ูฺขูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽู†ูŽุฏูŽ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงูƒูŽ ุฐูŽุงูปู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ka san abin da yake so, da yake kuma ka karantu da Shari'a, ka iya bambancewa da abubuwa mafifita,