Romans 2:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, kai mai koya wa waɗansu, ba kanka kake koya wa ba? Kai da kake wa’azi kada a yi sata, kana sata?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، كَيْ مَيْكُواْيَاوَ وَطَنْسُ، كَكُواْيَ وَكَنْكَ مَنَ! كَيْ مَيْيِنْ وَعَظِ ثٜىٰوَ كَدَ عَيِسَاتَا، كَيْ بَاكَسَاتَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, kai mai koya wa wani, ba ka koya wa kanka? Kai mai wa'azin kada a yi sata, shin, kai ba ka yi ne?

Recommended Reading