Romans 2:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai da kake cewa wa mutane kada su yi zina, kana yin zina? Kai da kake ƙyamar gumaka, kana wa haikali fashi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ مَيْ ثٜىٰوَ كَدَ عَيِ ظِنَ، بَاكَيِنْ ظِنَ؟ كَيْ مَيْ ڨَمَرْ غُمَكَ، بَاكَسَاتَادَغَ هَيْكَلِنْ غُمَكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai mai cewa kada a yi zina, kai ba ka yi ne? Kai mai ƙyamar gumaka, ba ka sata a ɗakin gunki ne?