Romans 2:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai da kake taƙama da doka, kana nuna rashin bangirma ga Allah ta wurin karya dokar?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ مَيْ تَاڧَمَ دَ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى، بَكَ ٻَاتَ سُونَنْ اللَّهْ تَوَجٜىٰنْ كَرْيَ كُواْيَرْوَرْسَبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai mai taƙama da Shari'a, ashe, ba wulakanta Allah kake yi ba ta keta Shari'ar?