Romans 2:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In marasa kaciya suna kiyaye dokar, ashe, ba za a ษauke su kamar an yi musu kaciya ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐ ุนูุฏููู ููุทูููุฏู ุจูุง ู
ูุงุณู ููุงุซูููุจู ุณููู ุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุชูุซูููฐ ุนูููุ ุงูููููู ุจูุฐููู ุทูููููููฐุณู ููู
ูุฑู ู
ูุงุณู ููุงุซููู ููููฐูููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa marar kaciya yana kiyaye farillan Shari'a, ashe, ba sai a lasafta rashin kaciyarsa a kan kaciya ba?