Romans 2:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum ba mutumin Yahuda ba ne in shi mutumin Yahuda ne kawai a jiki, haka kuma kaciya ba a waje ko a jiki kawai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَيَهُودٜىٰ نَغَسْكٜىٰ بَمُتُمْنٜىٰ وَنْدَ يَكٜىٰ بَيَهُودٜىٰ بِسَغَ جِكِے كُرُمْ بَ، كُمَ كَاثِيَ تَعَّيْنِحِ بَبِسَغَ عَلَمَرْ جِكِے تَكٜىٰ كُواْ تَيَنْكَنْ ڢَتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Bayahude na ainihi ba mutum ne wanda yake Bayahude bisa siffar jikinsa na fili ba, kaciya ta ainihi kuwa ba kaciya ce ta fili ta fatar jiki ba.