Romans 2:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka saโ€™ad da kai mutum kurum, kana ba su laifi, duk da haka kana aikata abubuwan nan, kana tsammani za ka tsere wa hukuncin Allah ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’ ู…ูุชูู…ู’! ุบูŽุงุดู ูƒููˆูŽ ูƒูŽูŠู’ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽู†ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูŽู†ูู†ู’ ูˆูŽู†ู ุฏูŽุดู! ูƒูŽู†ูŽ ฺŸูŽู…ู‘ูŽู†ู ุฐูŽุงูƒูŽ ูƒููปูุซูœู‰ูฐ ูˆูŽุญููƒูู†ู’ุซูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kai mutum, kai da kake ganin laifin masu yin haka, alhali kuwa kai kanka, kana yinsu, kana tsammani za ka tsere wa hukuncin Allah ne?