Romans 2:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko kuma kana rena wadatar alherinsa, haฦurinsa, da kuma jimrewarsa ne ba tare da sanin cewa alherin Allah yana kai ka ga tuba ba ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ูููู ูููู ุฑูููฐูู ูููููู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ุฏู ุญฺูงูุฑูููุณู ุฏู ุฑูุดููู ุณูููุฑููู ฺขูุดููู ุฏู ููููููฐูู ุบูุฑูููฐููุ ุงููุดูููฐุ ุจููู ุณููู ุซูููฐูู ฺููขููู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ุดููููููฐ ูููู ุฌููฐููุงููู ุบู ุชููุจูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kuwa kana raina yalwar alherinsa, da jimirinsa, da kuma haฦurinsa ne? Ashe, ba ka sani ba alherin Allah yana jawo ka zuwa ga tuba?