Romans 3:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan adalcin Allah yana zuwa ta wurin bangaskiya a cikin Yesu Kiristi ga dukan waษanda suka ba da gaskiya ne. Ba bambanci,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฏูููุซูููููู ููููุฏู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ููููููฐุ ุงูููู ุณูุงู
ูููุณูููููฐ ุชูููุฑููู ุจูููโุบูุณููููู ุซููููู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ุงูููููู ููุจูุงุฏู ุงููุฏูููุซูููููู ุบู ุฏููููู ู
ูุงุณู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ ุจูุง ูููู ูููู ุจูู
ูุจูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Adalcin nan na Allah, wanda yake samuwa ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu, na masu ba da gaskiya ne dukka, ba kuwa wani bambamci,