Romans 3:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya miฦa Yesu Kiristi a matsayin hadayar kafara, ta wurin bangaskiya cikin jininsa. Ya yi haka domin yฤ nuna adalcinsa, domin a cikin haฦurinsa bai hukunta zunuban da aka aikata a dฤ ba
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููู
ฺููงู ุนููุณูููฐ ููุฐูู
ู ููุฏูุงูู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐูููุจูููู
ูุ ุฏููุงูู
ููู ุชูููุฑููู ุฌููููู ููุฏูุงููุฑูุณู ุฐูุงุนู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ููู
ูุชูููููฐ ุฐูููุจูููุณู ุชูููุฑููู ุจูููโุบูุณูููููุฑูุณูุ ุงูููููู ูููู ููููููู ุฏููุงูู
ููู ููููููู ุงููุฏูููุซูููุณูุ ุฏููุงูู ุนูุซููููู ุญฺูงูุฑูููุณู ฺููจูููููฐ ุฐูููุจูููุฏู ุนููููู ุงููุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya ayyana Yesu Almasihu ya zama hadayar sulhu, ta wurin ba da gaskiya ga jininsa. Allah kuwa ya yi haka domin yฤ nuna adalcinsa ne, domin dฤ saboda haฦurinsa ya jingine zunuban da aka gabatar,