Romans 3:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, me za mu yi taฦ™ama a kai? Babu wani abin da zamu yi taฦ™ama a kai. A kan wace ฦ™aโ€™ida ce za mu yi taฦ™ama? Ta hanyar bin doka ne? Aโ€™a, sai dai ta wurin bangaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽุงู…ููŠู ุชูŽุงฺงูŽู…ูŽุŸ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุง ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู! ุชูŽูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽู„ููŠู„ู ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ุชูŽุงฺงูŽู…ูŽุŸ ุชูŽู‡ูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ุŸ ุงู”ูŽุนูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุชูŽุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ina kuma fariyarmu ta shiga? Ina kuwa! Ta wace hanya aka kawar da ita? Ta aikin lada? A'a, sai dai ta hanyar bangaskiya.