Romans 3:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, za mu soke dokar saboda wannan bangaskiyar ne? Ko kaษan! A maimako, sai ma tabbatar da ita muke yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดูููุ ู
ููู ููููุฑูุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ููููฐูููู ุจูุณูุบู ููููููู ุจูููโุบูุณูููููุ ูููุงู ููุทููู! ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุนูุชู ููููฐ ู
ูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato mun soke Shari'a ke nan ta bangaskiyar nan? A'a, ko kusa! Sai tabbatar da ita muka yi.