Romans 3:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani zai iya ce, “In a dalilin ƙaryata, gaskiyar Allah ta ƙara bayyana, har aka ƙara ɗaukaka shi, to, ta yaya zan zama mai zunubi, in ƙaryata tana kawo ɗaukaka ga Allah?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ رَشِنْ غَسْكِيَتَ يَسَا غَسْكِيَرْ اللَّهْ تَڢِتَ أَڢِيلِ سُواْسَيْ، يَكُمَ ذَمَ أَبِنْ ڧَارَ طَوْكَكَرْ اللَّهْ ، تُواْ، دُوانْمٜىٰ حَرْ يَنْذُ ذَاعَ حُكُنْتَنِ عَكَنْ ثٜىٰوَ نِے مَيْ ذُنُوبِنٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa, a dalilin ƙaryata, gaskiyar Allah ta ƙara bayyana, har aka kara ɗaukaka shi, to, don me har yanzu ake hukunta ni a kan ni mai zunubi ne?