Romans 3:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In haka ne, โ€œBa sai mu yi ta yin mugunta don yฤƒ zama hanyar samun nagarta baโ€? Kamar yadda masu baฦ™ar magana game da mu suna cewa wai haka muke faษ—a. Tabbatacce za a hukunta irin waษ—annan da hukuncin da ya dace da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุณูŽูŠู’ ู…ูุซููŠุบูŽุจูŽุฏูŽ ูŠูู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุณูŽุงู…ูู†ู’ ู†ูŽุบูŽุฑู’ุชูŽุงุจูŽุŸ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆูŽ ู…ูŽุงุณู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูปูŽุงุชูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ู…ู ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽูŠู’ ุญูŽูƒูŽ ู…ููƒูœู‰ูฐฺขูŽุทูŽุงุž ุฐูŽุงุนูŽ ุญููƒูู†ู’ุชูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูŠู ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุนูŽูŠูู…ูุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In haka ne, ba sai mu yi ta yin mugun aiki don ya zama sanadin nagarta ba? Kamar yadda dai waษ—ansu suke mana yanke, cewa haka muke faษ—a. Hukuncin da za a yi wa irin waษ—annan kuwa daidai ne.