Romans 4:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kan wane hali ne aka lissafta masa? Bayan da aka yi masa kaciya ne, ko kuwa kafin kaciyar? Ba bayan an yi masa kaciya ba ne, amma kafin a yi masa kaciya!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، أَوَنٜىٰ لُواْكَثِنٜىٰ عَكَثٜىٰ دَشِ مَيْ أَدَلْثِے؟ بَايَنْدَ عَكَيِ مَسَ كَاثِيَ كُواْ تُنْ بَعَيِ مَسَبَ؟ أَيْ، تُنْ بَعَيِ مَسَ كَاثِيَ بَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a cikin wane hali aka lasafta masa ita? Bayan da aka yi masa kaciya ne, ko kuwa tun ba a yi ba? Ai, tun ba a yi ba ne, ba bayan da aka yi ba.