Romans 4:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma zama mahaifin masu kaciya waɗanda ba kaciya kaɗai suke da ita ba amma har ma suna bin gurbin bangaskiyar da mahaifinmu Ibrahim yake da ita kafin aka yi masa kaciya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا إِبْرَٰهِيمْ يَذَمَ عُبَا غَ مَاسُ كَاثِيَ وَطَنْدَ بَا كَاثِيَ كَطَيْ سُكٜىٰ دَ عِتَبَ، عَمَّا حَرْ مَا سُنَ بِنْ مِصَالِنْ إِرِنْ بَنْ‌غَسْكِيَرْ دَ إِبْرَٰهِيمْ يَكٜىٰدَ عِتَ تُنْ بَعَيِ مَسَ كَاثِيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
haka kuma yă zama uban masu kaciya, waɗanda ba kaciya kaɗai suke da ita ba, har ma suna bin hanyar bangaskiyar nan ta kakanmu Ibrahim, wadda shi ma ya bi, tun ba a yi masa kaciya ba.