Romans 4:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ta wurin doka ce Ibrahim da zuriyarsa suka sami alkawarin cewa zai zama magฤjin duniya ba, amma sai dai ta wurin adalcin da yake zuwa ta wurin bangaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ูˆูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ ุฏูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ุซูุบูŽุงุฏููˆุงู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ูŽุณูŽุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุชูŽ ุงู”ูŽุฏูŽู„ู’ุซูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ุณูŽุงู…ููˆูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alkawarin nan da aka yi wa Ibrahim da zuriyarsa, cewa zai zama magฤjin duniya, ba ta Shari'a aka yi masa ba, amma domin ya ba da gaskiya ne, shi ya sa Allah ya karษ“e shi mai adalci ne.