Romans 4:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama da a ce masu kiyaye doka ne magฤda, ai, da bangaskiya ba ta da amfani, alkawarin kuma ya zama banza,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุนูุฏููู ู
ูุงุณูุจููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุณููููููฐ ููุทูููุฏู ุฐูุงุณูุซู ุบูุงุฏููุงูู ุฏููููููุงุ ุงููููุ ุจูููโุบูุณูููููุฑู ู
ูุชูู
ู ุชูุฐูู
ู ุจูููุธูุ ููู
ู ุงฺููููงูููุฑููู ุงูููููู ููุฐูู
ู ููุงฺูขู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In dai masu bin Shari'a su ne magฤda, ashe, bangaskiya ta zama banza ke nan, alkawarin nan kuma ya wofinta,