Romans 4:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, alkawari yakan zo ta wurin bangaskiya ne, domin yฤ zama ta wurin alheri, don a tabbatar wa dukan zuriyar Ibrahim ba kawai ga waษanda suke na doka ba amma har ma ga waษanda suke na bangaskiyar Ibrahim. Shi ne kuwa mahaifinmu duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ุนููููู ุจูููโุบูุณููููู ููููฐ ุงฺููููงูููุฑูููููู ููุฏููุงูุบูุฑูุ ููููููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ููุฐูู
ู ุจูุณูุบู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ุ ุฏููุงูู
ููู ููู
ู ุนูุชูุจููุชูุฑู ุฏูุดู ุบู ุฏููููู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ ููุชููุงูุ ุจู ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ฺงูุฑฺูงูุดููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ููุทูููุจูุ ุนูู
ููุง ุญูุฑู ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ููุฏูู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููููุ ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ูููู ุดููููููฐ ุจูุงุจูููู
ู ุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka al'amarin ya dogara ga bangaskiya, domin yฤ zama bisa ga alheri, don kuma a tabbatar da alkawarin nan ga dukkan zuriyar Ibrahim, ba ga masu bin Shari'a kaษai a cikinsu ba, har ma ga waษanda suke da bangaskiya irin Ibrahim, shi da yake ubanmu duka.