Romans 4:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda yake a rubuce cewa, โNa mai da kai uban alโummai masu yawa.โ Shi ubanmu ne a gaban Allah, wanda a cikinsa ya gaskata, Allahn da yake ba da rai ga matattu, yake kuma kiran abubuwan da ba su kasance ba su zama kamar sun kasance.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุซูููฐูู ยซููุณูุงูู ููุฐูู
ู ุนูุจููู ฺงูุจูููู ู
ูุงุณูููููุยป ููุชููุงูุ ุงูููู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุงฺููููงูููุฑููููููุ ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุนูุจูููู
ูููููฐ ุงููุบูุจููู ุงูููููู ููููุฏู ููุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุบูุฑูููฐุดูุ ููููุฏู ููู
ู ุดููููููฐ ู
ููู ุจูุงุฏู ุฑููู ุบู ู
ูุชูุชูููุ ุดููููููฐ ููู
ู ู
ููู ุฅูููููุงูู ููุฑููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุจูุณู ููุณูููุซูููฐุจู ุณูููุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kamar yadda yake a rubuce cewa, โNa sa ka uban al'ummai da yawa.โ Shi ne kuwa ubanmu a gaban Allah, wannan da ya gaskata, wato mai raya matattu, shi ne kuma mai kiran marasa kasancewa kamar sun kasance.