Romans 4:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saษanin dukan bege, Ibrahim cikin bege ya gaskata, haka kuwa ya zama uban alโummai masu yawa, kamar yadda aka riga aka faษa masa cewa, โHaka zuriyarka za tฤ zama.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ุณูุง ุฐููุซูููุงุฑู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุชูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุนูุจูููุธูููููฐุ ุฏูููุฏููููู ููุซููุบูุจูุฏู ุณูุง ุฐููุซูููุงุ ูููู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุญูุฑู ููุฐูู
ู ยซุนูุจููู ฺงูุจูููู ู
ูุงุณูููููุยป ููููููู ูููู ุจูุณูุบู ุงฺููููงูููุฑููู ุฏู ุนููููู ู
ูุณู ููููฐุ ุซูููฐูู ยซุญููู ุฐูุฑูููุฑููู ุฐูุงุณูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim kuwa ko da yake ba halin sa zuciya a gare shi, sai ya yi ta sawa, ya gaskata zai zama uban al'ummai da yawa, kamar yadda aka faษa masa cewa, โHaka zuriyarka za ta yawaita.โ