Romans 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In fa da gaske ne Ibrahim ya sami kuɓuta ta wurin ayyuka, yana da abin da zai yin taƙama da shi ke nan, amma ba a gaban Allah ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ إِبْرَٰهِيمْ يَسَامِ ذَمَ مَرَرْ لَيْڢِے أَغَبَنْ اللَّهْ تَأَيُّكَنْسَ نٜىٰ يَنَدَ أَبِنْدَ ذَيْ يِتَاڧَمَ دَشِ كٜىٰنَنْ، عَمَّا ڢَا بَ أَغَبَنْ اللَّهْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe kuwa, yana da abin yin taƙama ke nan, amma fa ba a gaban Allah ba.