Romans 4:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kalmomin nan, “aka lissafta a gare shi” ba a rubuta su saboda shi kaɗai ba ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ مَغَنَ مَيْ ثٜىٰوَ «عَكَ لِسَّڢْتَا بَنْغَسْكِيَ أَدَلْثِنٜىٰ أَغَرٜىٰشِ،» بَسَبُواْدَ شِ كَطَيْ نٜىٰ عَكَ رُبُوتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, “lasafta masa” ɗin nan da aka rubuta kuwa, ba saboda Ibrahim kaɗai aka rubuta ba,