Romans 4:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Masu albarka ne waɗanda aka gafarta laifofinsu, waɗanda aka kuma rufe zunubansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَيْ أَلْبَرْكَنٜىٰ مُتُمِنْ دَ عَكَ غَاڢَرْتَا مَسَ ذُنُبَنْ غَنْ‌غَنْثِنْسَ، وَنْدَ عَكَ يَاڢٜىٰمَسَ ذُنُبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da ya ce, “Albarka tā tabbata ga waɗanda aka yafe wa laifofinsu, Waɗanda kuma aka shafe zunubansu,