Romans 5:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurinsa ne muka sami shiga wannan alherin da muke tsaye yanzu, ta wurin bangaskiya. Muna kuma farin ciki a begen ษaukakar Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ู
ููู ุณูุงู
ู ุดูุบู ุงููููุญูููฐุฑูููููู ุฏูู
ูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซููู ุชูููุฑููู ุจูููโุบูุณูููููุฑูู
ูุ ู
ููู ููู
ููููู ฺขูุถู ุซููู ุณูุจููุงูุฏู ู
ููู ุณูุง ุฐููุซูููุง ุซูููฐูู ุฐูุงู
ู ุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุชูุฑูููู ุซููููู ุทูููููููุฑู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurinsa kuma muka sami shiga alherin nan da muke a ciki, saboda bangaskiyarmu, muna kuma taฦama da sa zuciyarmu ga samun ษaukakar nan ta Allah.