Romans 6:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutuwar da ya yi, ya mutu ne sau ษ—aya tak, saboda yฤƒ shafe zunubi, amma rayuwar da yake yi, yana yi ne cikin tarayya da Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชููˆูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠูุŒ ูŠูŽู…ูุชูู†ูœู‰ูฐ ุณูŽูˆู’ ุทูŽูŠูŽ ุชูŽูƒู’ ุจูŽุง ฺงูŽุงุฑู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽูƒูŽุฑู’ูŠูœู‰ูฐ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฐูู†ููˆุจูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠูุŒ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุง ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutuwar nan da ya yi kuwa, ya mutu ne sau ษ—aya tak ba ฦ™ari, saboda shafe zunubanmu, amma rayuwar da yake yi, yana rayuwa ne, rayuwa ga Allah.