Romans 6:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ku ma, ku ษauke kanku matattu ne ga ikon zunubi amma rayayyu cikin tarayya da Allah cikin Kiristi Yesu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู ููู
ู ููุทููููู ูููููู ููู
ูุฑู ู
ูุชูุชููู ููููฐ ุบู ุฅูููููุงูู ุฐููููุจูุ ุนูู
ููุง ุฑูุงููููู ููููฐ ุบู ุงูููููู ุชูููุฑููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ku ma sai ku lasafta kanku kamar ku matattu ne ga zunubi, amma kuna a raye rayuwa ga Allah, ta wurin Almasihu Yesu.