Romans 6:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sam, ko kaɗan! Mun mutu ga zunubi; ta yaya za mu ci gaba da rayuwa a cikinsa kuma?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَا! كُواْ كَطَنْ! أَيْ، مُنْ رِغَا مُنْ مُتُ غَ ذُنُوبِ؞ يَيَ كُمَ ذَامُ ثِيغَبَدَ رَايُوَا عَثِكِنْسَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A'a, ko kusa! Mu da muka mutu ga zunubi, ƙaƙa za mu ƙara rayuwa a cikinsa har yanzu?