Romans 6:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wace riba ce kuka samu a lokacin, daga abubuwan nan da yanzu suka zama muku abin kunya? ฦarshen irin abubuwan nan dai, mutuwa ne!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐ ุงููู
ฺูขูุงูู ูููู ุณูุงู
ู ุฏูุบู ุงููุจูุจูููููููู ุฏู ููููุฐู ุณููู ุฐูู
ู ู
ููู ุงููุจููู ููููููุงุ ุงููููุ ุณูููู
ููููุงูู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ู
ูุชูููุงููููฐ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, wace fa'ida kuka samu a lokacin nan, a game da aikin da kuke jin kunya a yanzu? Lalle ฦarshen irin wannan aiki mutuwa ne.