Romans 6:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko ba ku sani ba cewa dukanmu da aka yi wa baftisma a cikin Kiristi Yesu an yi mana baftismar ne zuwa cikin mutuwarsa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ، بَكُ سَنِبَ دُكَنْمُ دَ عَكَيِ مَنَ بَڢْتِسْمَ ذُوَا ثِكِنْ أَلْمَسِيحُ عِيسَىٰ ، ذُوَا ثِكِنْ مُتُوَرْسَ نٜىٰ عَكَيِ مَنَ بَڢْتِسْمَرْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku sani ba duk ɗaukacinmu da aka yi wa baftisma a cikin Almasihu Yesu, a cikin mutuwarsa aka yi mana baftismar ba?