Romans 6:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, an binne mu da shi ke nan, ta wurin baftisma cikin mutuwarsa, domin kamar yadda aka tฤ da Kiristi daga matattu ta wurin ษaukakar Uba, haka mu ma mu yi zaman sabuwar rayuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููุงูุ ุชูููุฑููู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุฑูู
ู ุงููููุจููููููฐู
ู ุชูุฑูููฐุฏูุดูุ ู
ููู ููู
ู ุฐูู
ู ุทููู ุฏูุดู ุซููููู ู
ูุชูููุฑูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏูู ุนููู ุชูุงุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ุฏูุบู ู
ูุชูุชููู ุชูููุฑููู ุฅูููููุงูููููู ู
ููู ุทููููููู ูู ุนูุจูุงุ ุญููู ู
ูู ู
ูุง ู
ููู ุฐูู
ููู ุณูุงุจูููุฑู ุฑูุงููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, an binne mu da shi ke nan, ta wurin baftisma cikin mutuwarsa, domin kamar yadda aka ta da Almasihu daga matattu ta wurin ษaukakar Uba, haka mu ma mu yi zaman sabuwar rayuwa.