Romans 6:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa mun zama ɗaya tare da shi haka a cikin mutuwarsa, tabbatacce mu ma za mu zama ɗaya tare da shi cikin tashinsa daga matattu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دَيَكٜىٰ مُنْ ذَمَ طَيَ دَشِ ثِكِنْ إِرِنْ مُتُوَرْسَ، بَاشَكَّ ذَامُ ذَمَ طَيَ دَشِ ثِكِنْ تَاشِنْسَ دَغَ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da yake mun zama ɗaya da shi wajen kwatancin mutuwarsa, ashe kuwa, za mu zama ɗaya ma a wajen tashinsa.