Romans 6:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin duk wanda ya mutu an ’yantar da shi daga zunubi ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عِدَنْ مُتُمْ يَا مُتُ، يَا سَامِ یَنْثِ دَغَ إِيكُوانْ ذُنُوبِ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya yi irin wannan mutuwa kuwa, an kuɓutar da shi daga zunubi ke nan.