Romans 6:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, in mun mutu tare da Kiristi, mun gaskata cewa za mu rayu tare da shi kuma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مُنْ رِغَا مُنْ مُتُ تَرٜىٰدَ أَلْمَسِيحُ ، مُنْ بَادَ غَسْكِيَ ذَامُ رَايُ تَرٜىٰدَشِ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan muka mutu tare da Almasihu, mun gaskata za mu rayu tare da shi kuma.