Romans 7:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama zunubi, da ya sami dama ta wurin umarni, sai ya ruɗe ni, kuma ta wurin umarnin kuwa ya kashe ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُنُوبِ يَسَامِ ڧُواْڢَرْسَ، كُمَ تَوُرِنْ عُمَرْنِنْ يَرُوطٜىٰنِ، يَكُمَ كَشٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don kuwa zunubi ya sami ƙofa ta hanyar umarni, sai ya yaudare ni, ta wurinsa kuwa ya kashe ni.