Romans 7:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin nan da yana mai kyau, zai kawo mini mutuwa? Ko kaษan! Amma domin zunubi ya bayyana kansa a matsayin zunubi, sai ya haifar da mutuwa a cikina ta wurin abin da yake mai kyau, domin ta wurin umarnin nan zunubi ya fito da matuฦar muninsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููุงูุ ูููุงู ุฐูุงุนู ุซูููฐ ูููุงูููุฑูููุฑู ูููู ุฏูุชูููููฐ ู
ููู ููุบูุฑูุชูุง ุชูุฌููฐููุงู ู
ููู ู
ูุชููู ููููฐููููุ ุงููููุง! ูููุงู ููุทููู! ุชูููุฑููู ูููุงูููุฑูููุฑู ูููู ุฏูุชูููููฐ ู
ููู ููุบูุฑูุชูุง ุฐููููุจู ููุฌููฐููุงู ู
ููู ู
ูุชูููุ ุฏููุงูู
ููู ุนูุจูููููู ุนูููููุญููู ููุฏูู ุฐููููุจู ููููููฐุ ููุชููุงูุ ุชูููุฑููู ุนูู
ูุฑูููููููู ุฐููููุจู ฺููขูุชู ุงูู ฺขูููู ุฏู ุงููููุงููุฑู ู
ููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, abar nan da take tagari ta jawo mini mutuwa ke nan? A'a, ko kusa! Zunubi ne ya jawo, domin ya bayyana kansa shi zunubi ne, gama ta wurin abar nan tagari ya jawo mini mutuwa, ta dalilin umarnin nan kuma, zunubi ya bayyana matuฦar muninsa.