Romans 7:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun san cewa doka aba ce ta ruhu; amma ni ba na ruhu ba ne, an sayar da ni a matsayin bawa ga zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ دَيْ سَنِ ثٜىٰوَ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى أَبُ ثٜىٰ تَرُوحُ؞ نِے كُوَ مَيْ حَلِنْ مُتُنْتَكَ نٜىٰ، بَاوَ كَوَيْ أَ حَنُّنْ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun dai san Shari'a aba ce ta ruhu, ni kuwa mai halin mutuntaka ne, bautar zunubi kawai nake yi.