Romans 7:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar dai yadda yake, ba ni kaina nake yinsa ba, sai dai zunubin da yake zaune a cikina ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููุงูุ ุจู ููููููฐ ุฏููููููู ููููููฐ ุนูููููุชู ููููููู ุงููุจู ุจูุ ุณูููุฏููู ุฐููููุจูููููู ุฏูููููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe kuwa, ba ni nake yinsa ba ke nan, zunubin da ya zaune mini ne.