Romans 7:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama na san cewa babu wani abin kirkin da yake zaune a cikina, wato, a mutuntakata. Gama shaโawar yin abu mai kyau kam ina da ita, sai dai ikon yin ne fa babu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณููู ุซูููฐูู ุจูุง ูููู ุงููุจู ู
ููู ููุฑููู ููููุฏู ููููููฐุฐูู
ู ุนูุซูููููุ ููุชููุงู ุงูู ุญููููู ููู
ูุชูููุชูููุ ุบูู
ูุง ุงููููุฏู ูููููุฑููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ุนูู
ููุง ูููู ุญููู ููุบูุบูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don na sani ba wani abin kirki da ya zaune mini, wato a jikina. Niyyar yin abin da yake daidai kam, ina da ita, sai dai ikon zartarwar ne babu.