Romans 7:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu, ta wurin mutuwa ga abin da dā ya daure mu, an sake mu daga dokar saboda mu yi hidima a sabuwar hanyar Ruhu, ba a tsohuwar hanyar rubutaccen ƙa’ida ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَنْذُ كَمْ، مُنْ سَامِ یَنْثِ دَغَ إِيكُوانْ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى غَمَا مُنْ مُتُ غَ أَبِنْدَ يَطَوْرٜىٰمُ؞ سَبُواْدَ حَكَ يَنْذُ مُنَ بَوْتَاوَ اللَّهْ ثِكِنْ سَابُوَرْ رَايُوَا تَ رُوحُنْسَ ؞ ڟُواْهُوَرْ بَوْتَرْدَ مُكَيِ وَرُبُوتَتُّنْ دُواْكُواْكِ تَوُثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a yanzu mun 'yantu daga Shari'a, mun mutu daga abin da dā ya ɗaure mu ke nan, har muna iya bauta wa Allah da sabon rai da Ruhu, ba da tsofaffin rubutattun ka'idodi ba.