Romans 8:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba ku karɓi ruhun da ya mai da ku bayi da za ku sāke jin tsoro ba ne, sai dai kun karɓi Ruhun zaman ɗa. Ta wurinsa kuwa muke kira, “ Abba, Uba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا رُوحٌ دَ عَكَ بَاكُ بَنَبَوْتَا بَنٜىٰ يَدَّ ذَاكُ سَاكٜىٰ ذَمَ ثِكِنْ ڟُواْرُواْ؞ أَعَ، رُوحٌ نَنْ نَذَمَنْ یَیَنْ اللَّهْ نٜىٰ، كُمَ تَوُرِنْ رُوحٌ نٜىٰ مُكٜىٰ كِرَا غَ اللَّهْ ، مُثٜىٰ دَشِ «أَبَّ! عُبَا!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ruhun da kuka samu ba na bauta ba ne, har da za ku koma zaman tsoro. A'a, na zaman 'ya'ya ne, har muna kira, “Ya Abba! Uba!”