Romans 8:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cewa za a ’yantar da halitta kanta daga bautarta ga ruɓewa a kuma kawo ta cikin ’yancin ɗaukakar ’ya’yan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثٜىٰوَ حَلِتَّ دَ كَنْتَ ذَاتَ سَامِ ڟِيرَا دَغَ بَوْتَرْدَ تَكٜىٰ وَ رُٻٜىٰوَ، ذَاتَ كُمَ سَامِ یَنْثِنَّنْ نَطَوْكَكَرْ دَ ذَاعَيِ وَیَیَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama za a 'yantar da halitta da kanta ma, daga bautar ruɓewa, domin ta sami 'yancin nan, na ɗaukaka na 'ya'yan Allah.