Romans 8:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka nan ma, Ruhu yana taimakonmu cikin rashin ฦ™arfinmu. Ba mu san abin da ya kamata mu roฦ™a cikin adduโ€™a ba, amma Ruhu kansa yana roฦ™o a madadinmu da nishe-nishen da kalmomi ba sa iya bayyanawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุฑููˆุญู ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ู…ูŽู†ูŽ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ูƒูŽุงุณูŽูˆูŽุฑู’ู…ูุž ุจูŽู…ูุณูŽู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุง ูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ู…ููŠู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฑููˆุญู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุงู”ูŽู…ูŽุฏูŽุฏูู†ู’ู…ู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู†ูุดูœู‰ูฐ ู†ูุดูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ููˆุงู’ู…ู ุจูŽุฐูŽุงุณู ุนููŠูŽ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma Ruhu yake yi mana taimako a kan gajiyawarmu, domin ba mu ma san abin da ya kamata mu roฦ™a ba, amma Ruhu da kansa yana yi mana roฦ™o da nishe-nishen da ba su hurtuwa.