Romans 8:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wa zai yi hukunci? Yesu Kiristi ne, wanda ya mutu, fiye da haka ma, shi da aka tฤ da zuwa rai, yana zaune a hannun dama na Allah yana kuma yin roฦo a madadinmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ูู ุงููุณู ูููู ููู
ูุชูู
ู ุญูููููุซููู ู
ูุชูููุ ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ููููุฏู ููู
ูุชูุ ูููุงู ูููู ุนูุซูููฐุ ููููุฏู ุนููู ุชูุงุฏูุดู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ููููุฏู ูููู ููู
ู ุฐูู
ู ุงูู ุญูููููู ุฏูุงู
ู ูู ุงูููููู ุ ุดููููููฐ ูููู ูููู ุถููุงฺูงููุงูู ุงูููููู ุงููู
ูุฏูุฏูููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa zai hukunta su? Almasihu Yesu wanda ya mutu, ko kuwa a ce wanda ya tashi daga matattu, shi ne wanda yake zaune dama ga Allah, shi ne kuwa wanda yake roฦo saboda mu!