Romans 8:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda yake a rubuce cewa, โSaboda kai ne muke fuskantar mutuwa dukan yini; an ษauke mu kamar tumakin da za a yanka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุชูุซูููฐุ ยซุณูุจููุงูุฏููููู ู
ูููููฐ ฺขูุณูููููุชูุฑู ู
ูุชููู ูููููู
ูุ ุงููููุทูููููููฐู
ู ููู
ูุฑู ุชูู
ููููู ุฏู ุฐูุงุนู ููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda yake a rubuce cewa, โSaboda kai ne ake kashe mu yini zubur, An lasafta mu kamar tumakin yanka.โ